Labarai Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa dimokuraɗiyya ba ita ce ta gaza Nijeriya ba, illa dai mu ‘yan ƙasa da shugabanni ne muka gaza wajen gudanar da ita yadda ya kamata.
Labarai CPC ta saka sunayen gwamnoni 12 na Najeriya da wasu jami’an gwamnati a jerin masu fuskantar takunkumin Amurka
Tattalin arziki EFCC ta karɓo Naira biliyan 500, ta samu hukuncin laifi 7,000 a zamanin mulkina – Tinubu
Labarai Gwamnatin Burkina Faso Za Ta Gina Gidajen Yari Biyu da Kotuna Biyar Don Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa