Labarai Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa dimokuraɗiyya ba ita ce ta gaza Nijeriya ba, illa dai mu ‘yan ƙasa da shugabanni ne muka gaza wajen gudanar da ita yadda ya kamata.
Al'umma Fiye da Mutane 20,000 Sun Shiga Aikin Daukar Ma’aikata na Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) a Fadin Kasa
Labarai Tsaro: Gwamnatin Tarayya ta amince da daukar sabbin ma’aikatan tsaro 94,000 don karfafa tsaro a kasa