Labarai Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 500 a matsayin asusun gaggawa na tsaro don yaki da hare-haren ‘yan bindiga